Kungiyar Super Eagles ta fara wasan da
kafar dama inda ta yi wa yan wasan
Libya mai gaba daya
In da Najeriya ta doke Libya 4 - 0 a karawarsu da Libya a wasansu na rukunin na 5 na gasar cin kofin Afirka
(AFCON) wanda aka yi yau Asabar 18 ga
Oktoba a filin wasa na Uyo da ke jihar
Akwa Ibom. Odion Ighalo ya zura kwallo uku, inda shi kuma Samuel Kalu ya jefa daya
Wasan gaba za'a gudanar da shi a
ranar Talata, 16 ga watan Oktoba a
kasar Tunisia inda Najeriya za ta sake
karawa da Libya
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.