(1)Nuna halin ko in kula yayin data Ke
cikin tsananin jinyi ko wani rashin
lafiya,bayan ta warke ka dawo ka nuna
kana yi da ita
(2)Nuna halin ko in kula lokacin da
take cikin laulayin ciki ko Naquda .
(3) Goranta mata idan kayi mata wani
abu na kyautatawa ko bajinta yayin da
wani abu na sa6ani ya hada Ku.
(4)zagin iyayenta ko aibanta su,ko
wulaqanta 'yan uwanta.
Wadannan abubuwa 4 da wuya mace
ta yafewa namiji su a cikin zuciyarta,
koda ta yafe a zahiri saboda darajan
Aure ko 'ya'ya,kuma suna haddasa
kiyayya me daci da zafi a zuciyar 'ya
mace ,koda bata furta ba toh abin yana
nan yana damunta aranta.Allah yasa
maza masu wannan dabi ar suyi
haquri su gyara AMIN
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.