yadda zaku
more garabasar 4.6GB a layukan ku na
Airtel akan N200 kacal.
Abin sha’awa tattare da wannan data
shine tsawon kwana talatin(30 days)
zata dauka ba tare da tayi expire ba,
kunga kenan mutum na da isasshen
lokaci da zai cinye ta.
Yadda zaku more wannan garabasar
Ba tare da dogon surutu ba, kawai sai
ku bi Wadannan matakan.
Da farko ka tura Get zuwa 141 ta
hanyar sakon sms.
Idan sun turo maka sakon kamar haka
Dear Customer, Congratulations! You
can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME
EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS
when you buy data bundle of N500 and
above.
Zaka Gandhi
Kamar haka
to shikenan kawai sai ka sayi katin
N200 ka sanya shi kamar haka
*143*pin# maimakon *126*.
Da zarar sanya katin ta hanyar
*143*pin# to a take zasu baka 4.6GB
wacce zaka yi ta browsing da
downloading har na tsawon kwana
talatin
Domin duba yawan data dake cikin
layin naka sai ka danna *223# ko kuma
*140#.
Plsss dan allah Ku tura wa abokanen ku dake domin taimakon juna
Facebook, whatsapp da sauransu…
Cograte
ReplyDeletecongratulations naji dadi sosai na samu kusa 5gb mun gode kuci gaba da kawo mana labarai na gaskiya hausanet.ml
ReplyDeleteThat's very good MC. Wishing you the best also wishing Hausa net prosperity. Tnx
ReplyDelete