Atiku ya fadi wata magana in da yake
cewa; “adu’ar talakawa bata karbuwa a kan masu mulki” A yanzu kuma gashi yazama dan Takararar Shugabancin kasa inda zai kara da shugaba muhammad Buhari
Sai gashi Jama’a kuma sun fara magana cewa Yanzu zasu nuna masa cewa Adu’ar talakawa na karbuwa. Yanzu haka irin wannan maganganu sai yawo sukeyi a social media kama yadda wannan ya
fadda cewa
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.