. karanta abin da wani dan supported Barcelona game da wasan el clasico da aka buga - hausanet hausanet





Thursday, 7 February 2019

Home › › karanta abin da wani dan supported Barcelona game da wasan el clasico da aka buga

Subscribe Our Channel



# Sergio_Ramos Yafi # Leonel_Messi Buga # El_Clasico

>>>>

Ramos Ya Buga Wasar Hamayya Wacce Akafi Sani Da Suna # ElClasico Sau 40 Inda Yasamu Nasarar Jefa Kwallaye Har Hahahahahaha Har Guda Hudu 4 A Ragar # Barcelona

>>>> Shi Kuma Shugaban Duk Wani Mai Sa Gajeren Wando Ma,a # Leo_Messi Yabuga Sau 30

>>>> A Yayinda #Xavi_Hanandez Na Barce Da # Piao_Da_Sanchez Na Madrid Suka Buga Wasar Sau 42

>>>> Ko Zaku Gayamin Abinda # Ramos Yafi # Messi Dashi A Cikin Wa,innan Wasanni Da Yabuga (Via) # Big___Supporter