Aslm jamaa wannan baiwar Allah dakuke gani ba wata babbar yarinyabace karamace yar shekara 11 anyimata aurene cikin ikon Allah sai gashi
yarinya harta dauki juna biyu to alhamdulillahi zamuce domin hakan wani farin cikine daya samemu mu yan uwa musulmai domin harga Allah mu aurar da yayayanmu mata dawuri idan harsunkai shekara sha domin gujewa halayen da zasu fada ganin baa aurar dasu dawuriba To cikin ikon allah to abunda zamucene Allah ya sauketa lfy Allah yasa iyaye sugane hakan suna aurar da yayayensu mata dawuri domin gujewa bacin rana ko lalacewar rayuwa Allah ya kiyashemu.


No comments:
Write Please Share a Your Opinion.