. Kalli wata matashiyar da ta dage sai taga Buhari - hausanet hausanet





Thursday, 7 February 2019

Home › › Kalli wata matashiyar da ta dage sai taga Buhari

Subscribe Our Channel



Kalli wata matashiya da ta dage sai an barta taga Buhari

Wanan wata matashiyace a jihar Taraba inda shugaban kasa,Muhammadu Buhari yaje yakin neman zabe ta da ta hakikance ita sai an barta ta je gurin Buharin, ta dauki hankulan mutane sosai