. kalli kyawa wan hutunan Ali Jita Yayi murna Shekara goma (10) da aurensu suna tare da masoyiyarsa matarsa - hausanet hausanet





Thursday, 7 February 2019

Home › › kalli kyawa wan hutunan Ali Jita Yayi murna Shekara goma (10) da aurensu suna tare da masoyiyarsa matarsa

Subscribe Our Channel



  Ali Jita Yayi murna Shekara goma (10) da aurensu suna tare da masoyiyarsa matarsa, shine munka kawo muku domin wannan labari fatanmu Allah ya kara dankon Soyayya da kauna da zama tare. Muna masa fatan alkhairi mu a madadin wannan Shafi da maziyartansa muna taya shi murna Allah ya bada zama lafiya amen