IDAN KARASA MASOYI KAYI KUKA HAR HAWAYENKA SU KARE,masoyi shi yake kaunar masoyinsa, shiyake tausayinsa, shiyake kuladashi, shiya damu dadamuwarsa, shiyake samasa farinciki shiyake bashi kariya shiyake kare mutumcinsa shiyake martabashi shiyake xama abokin shawararsa shine me adana sirrinsa shine merufamasa asiri.masoyi ba lallai sai saurayi ko budurwa ba iyaye suna ciki abokanai suna ciki makofta suna ciki yan.uwa suna ciki yannai ko kanne xaka iya daukar kowanne acikinsu kayi kokari kagane masoyinka na gaskiya. Allah kahadamu da mai sonmu dagaskiya komai muninsa ko kyawonsa ameen. BY shafinmu www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.