LABARAN WASANNIN
KWALLON KAFA NA DUNIYA
TAREDA
AL-HAMIS 25-10-2018
SAKAMAKOM WASANNIN DA AKA BUGA JIYA LARABA 24-10-2018 AGASAR UEFA CHAMPION LEAGUE
Liverpool - Red Star
Barcelona - Inter
PSG - Napoli
Dortmund - Atletico
PSV - Tottenham
Brugges - Monaco
Lokomotiv Moscow - Porto
Galatasaray - Schalke
YADDA GASAR KOFIN KALUBALE (CCCUP) NA
NAHIYAR AFRICA
Jiya Kungiyar kwallon kafata raja Casablanca takarbi bakon ci Kungiyar kwallon kafata Enyimba
Raja Casablanca tasa nasarar doke Enyimba daci 2-1 bayan samun nasara da Kungiyar datiyi a nan
gida Nigeria daci 1-0
Bayan cire Enyimba da Raja Casablanca tayi ahalin yanzu Kungiyar kwallon kafata Raja
Casablanca zata karada A.S Vita Club awasan karshe wato (final)
AJIYA AKA BUGA WASAN KARSHE AGASAR AITEO CUP
Jiya an buga wasan karshe agasar Aiteo cup Inda aka kai ruwa rana akatashi 3-3 Kungiyar kwallon kafata kano pillars itace tafara samun nasarar jefa kwallaye uku tahannun Rabiu Ali Pele 5, Alhassan Ibrahim 20, Nyima Nwagua 48, kafin Kungiyar kwallon kafata Enugu rangers ta warware kwallaye ta hannun Kelvin Itoya 77, Chidera Ezeh 82, Ajani Ibrahim 90+8' minutes
Bayan antashi wasa 3-3 akatafi penalty inda Kungiyar kwallon kafata Enugu rangers 4-2 Kano pillars
Inataya Enugu Rangers murnar lashe wannan kofin maidaraja tabiyu Anajeria Kafin wannan wasan ga kadan daga cikin tarihin haduwar wadannan kungiyoyin
25/2/, Rangers - Pillars 1 : 1
16/7/17 Pillars - Rangers 2 : 0
23/4/17 Rangers - Pillars 3 : 1
08/6/16 Rangers - Pillars 1 : 0
21/2/16 Pillars - Rangers 2 : 1
28/10/15 Pillars - Rangers 2 : 1
01/07/15 Rangers - Pillars 2 : 1
JERIN JADAWALIN WASUSSUKAN DAZA ABUGA.AGASAR EUROPA LEAGUE
Sporting CP vs Arsenal - Oct 25, 05:55 PM
WAT FC Spartak Trnava vs Dinamo Zagreb - Oct
25, 05:55 PM WAT
AC Milan vs Real Betis - Oct 25, 05:55 PM
WAT
AEK Larnaca vs Ludogorets Razgrad - Oct 25,
05:55 PM WAT
RAHOTANNIN KUNGIYOYIN KWALLON KAFA
Anasaran dan wasa eden hazard bazai buga.wasan da Chelsea zata karada Bate Borisov agasar Europa league ba Akaro nafarko jiya Memphis Depay yasamu damar zura kwallo agasar champion league
Rabon da dan wasan yazura kwallo agasar champion league tun Yana Manchester united Sanda Manchester united tayi rashin nasara da daci 2-1 ahannun PSV
Arana irin tajiyace 24-10-2018 Kungiyar kwallon kafata Manchester united takawo karshen unbeaten din da Kungiyar kwallon kafata Arsenal
take Arsenal tajera wasanni 49 a 2004 ba tareda ansamu nasara akantaba Manchester united itace Kungiyar data kawo karshen unbeaten din Kungiyar Arsenal Inda
Manchester united din ta lallasa Arsenal din daci 2-0 tahannun
Ruud Van Nistelrooy.Wayne Rooney Jiye Fitaccen dan wasan Manchester united ranar haihuwarsa tazagayo
Rooney Wanda yakafa tarin dababu Wanda yataba kafashi a tarihin Kungiyar ta Manchester united inda yajefa kwallaye 253 kuma yayi
nasarar lashe kofuna 16 Marcos Alonso yakara kwantaraginsa da Kungiyar kwallon kafata Chelsea
M.Alonso yakara tsawaita zamansa harzuwa 2023 Fitaccen danwasan Arsenal da Manchester united Robin van Persie Wanda ahalin yanzu yake
a Kungiyar kwallon kafata feyenoord
Robin Van Persie yabayyana cewa akarshen. wannan season din zai jingine takalmansa Van persie dan asalin kasar Netherlands mai
shekaru 35 nahaihuwa aduniya
Ankusa cimma matsaya tsakanin Real Madrid da kuma Chelsea akan sallamarwa da Real Madrid tsohon coach din Chelsea wato Antonio Conte Inda Kungiyar kwallon kafata Real Madrid zata biya £9.5M domin daukar tsohon mai horas da Chelsea wato Conte
Fitaccen danwasan gaba NA kasar Argentina d Kungiyar inter Milan Mauro Icardi maishekaru 25
nahaihuwa aduniya yabayya cewa shifa bashida niyyar barin Kungiyar sa inter Milan ahalin yanzu Inda aketa dangantashi da kamawa real Madrid Kungiyar kwallon kafata Chelsea ta shirya daukar daya daga cikin yan wasan nan Krzysztof Piatek mai shekaru 23 dan asalin kasar
Poland kokuma Mauro Icardi me shekaru 25 dan asalin kasar Argentina Awatan January
Tsohon dan wasan tsakiyar kasar Germany Lothar Matthaus yabayya cewa dan wasan gaban.kasar England da kuma Kungiyar kwallon kafata Tottenham Harry Kane maishekaru 25 ka'iya.komawa Kungiyar Real Madrid anan gaba
Kungiyar kwallon kafata Chelsea tashirya tsawaita zaman dan wasanbayanta Antonio Rudiger mai shekara 25 dan asalin kasar
Germany Inda dan wasan zairinka daukar zunzurutun kudi had £100,00 duk mako Kungiyar kwallon kafata
Wolverhampton tashirya daukar dan wasan gaban las palmas Rafa Mir
mai shekaru 21 Jaridar (Goal) bayyana cewa dan wasan Chelsea
dan asalin kasar Nigeria Victor Moses mai shekaru 27, yashirya barin Kungiyar kwallon kafata Chelsea Moses yarasa gurbinsa tunzuwan sabon mai horaswa Maurizio Sarri daga www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.