Yanada kyau masoya susan Irin
kalaman da suke furtama junanansu alokacinda suke cikin tsagaron son junansu SAURAYI
¥ Kina da kyau ga iya kwalliya shiyasa
na dage kan yadda zanyi naga na mallakeki. ¥ Kece masoyayar raina, kin kasance wacce kyaunta ya wuce gaba kwatance. ¥ Murmushinki da kyau, dan Allah kidan karamin koda daya ne.
¥ Sanyayar muryarki kan sanyyaya
ruhina tamkar yadda sanyin
damina kan sanyays gangar jiki.
¥ Bana tunanin akwai wani abu mafi girma da mahimmanci cikin zuciyata fiye da soyayyarki gami da kauunarki
BUDURWA
Nasara ta farko dana fara samu a.rayuwata itace mallakarka a matsayin masoyi kuma abin kaunata Banyi tunanin jinin jikina zai iya gudana cikin jikina ba tare da sonkaba Masoyina kaine cikimakon samuwar.farin cikina..Zuciyata na marhabun lale da ganinka a masoyina abun bege na Wadannan kadanne daga cikin kalaman soyayya WWW.HAUSANET.ML
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.