. RAHAMA SADAU___zan So Ace Matan kannyood Su Fara fallasa mazan da sukayi lalata Da Su - hausanet hausanet





Monday, 15 October 2018

Home › › RAHAMA SADAU___zan So Ace Matan kannyood Su Fara fallasa mazan da sukayi lalata Da Su

Subscribe Our Channel




Tauraruwar finafinan hausa RAHAMA SADAU A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina- finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su ba da son ransu ba dan su
saka su a fim


Abin bawai kan jaruman fim kadai ya tsaya ba.hadda mawaka da wasu kadan daga cikin al’ummar gari. Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta yi fatan cewa zata so ace suma a masana’antar fina-finan Hausa su kwaikwayi irin wancan tsari.
Rahama ta jinjina maganar, watau inda da za’a yi hakan ‘ TabdijamKo kuma kuna so a tona????