yadda tsarin yake Kowane sabon layi na 9mobile is egilible (1) - Kusiya sabon layin 9mobile Kumasa register
(2) - Saikuyi migration zuwa plan
dinsu na More Click ta hanyar Amfani da wannna code din *200#
Reply by 4
Reply by 2
Reply by 1
Shikenan zakuga sunce kun samu
nasarar ko mawa tsarin More Qlick
(3) - Saiku kuyi dialling na wannan
Activation code din *229*10*16#
Saiku jira na wadansu saconds zasu
dawo muku da sako kamar haka,
DEAR CUSTOMER, YOUR REQUEST
WAS NOT SUCCESSFUL DUE TO
INSUFFICIENT BALANCE.
PLEASE RECARGE AND TRY AGAIN
T o idan kuka Samu sakon yazo kamar haka saikuyi recharging layinku da katin N500 Saiku sake saka wanann code din *229*10*16#
Daganan zakuga sun turo muku sakon successful kamar haka, kuduba photon dake kasa Amma idan basu muku reply da kowane message ba to wannan layin
bazaiyiba. Domin duba balance na wanan data saiku dialling na *228#
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.