. Yadda Zaka Sai Datar MTN 335mb A Kan N100 Tareda 1gb akan N200 Da 4GB Akan N1000 - hausanet hausanet





Monday, 29 October 2018

Home Yadda Zaka Sai Datar MTN 335mb A Kan N100 Tareda 1gb akan N200 Da 4GB Akan N1000

Subscribe Our Channel




Yadda Zaka Sai Data Mai Sauqin Gaske Domin Kuwa Zaka Iya Siyan 1gb akan N200 Tareda 4GB Akan N1000 Abuna Farko Da Zaka Farayi Shine Kayi Addu, ar Allah Yasa Layin Ka Yana Cikin Wadanda Zasuyi Domin Ko Ba Kowani Layi Ne Yakeyi Ba Sai Ka Dial *131*65# Zaka Gansu
Dana N100 subaka 335mb

valid 3days
1gb N200
valid 1week
4gb N1000 valid 1month
Amma Ka Tabbata Ka Gwada Codes Din Kafin Kasa Kudi Domin Na Fada Muku Ba Kowani Layi Yakeyi Ba
Idan Ka Gwada Sunce Maka Insufficient Balance To Kayin Ka Zaiyi Idan Kuma Sukace

You Are Not Eligible For This Offer

Toka Haqura Layin Bazaiba
Amma Idan

Insufficient Balance

Ne Zaiyi Saika Zabi
Wanda Zaka Iya A Cikin
Deal Din Fatan Sa ,a