. Bana Siyasa Don Kudi Kuma Babu Wanda Ya Biyani Kudi ---- Adam A zango - hausanet hausanet





Saturday, 20 October 2018

Home Bana Siyasa Don Kudi Kuma Babu Wanda Ya Biyani Kudi ---- Adam A zango

Subscribe Our Channel




Mawakin adam a zango ya bayyana hakan ne bayan fitar sabbin wakoki da yayi ma shugaba Buhari da Mallam Nasir El-ruafai gabanin zaben 2019 Mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa
Adam Abdullahi Zango wanda aka fi sani da A.Zango ya karyata zarge-zarge da ake masa na karban kudi domin yin wakar siyasa. Zargin ya biyo bayan wani bidiyo da ya
wallafa a shafin sa inda yake bin sabon wakar da yayi ma shugaba Buhari. A wani sako da ya kara wallafa a shafin sa, Zango yace yana goyon bayan zarcewar Shugaba
Muhammadu Buhari da gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-rufai domin sune zabin.sa kuma zai cigaba da goyon bayan.anniyar su gabanin zaben 2019 Yana mai cewa “Bana siyasa don kudi Kuma babu wanda ya biyani nayiwa

BABA buhari da mallam nasiru el’rufai.waka!!.They are my choice & I will give them my support!! Ya kara da cewa kowa na da ra’ayin bin
duk wanda yake so.Mawakin ya fitar da wasu sabbin wakoki da ya rera na neman zarcewar shugaba Buhari.
Ga taken Wakokin kamar haka; ‘Likitan Gyaran Nigeria’ da ‘Mu zabi Baba’ da Tsintsiyace Alheri’ sai kuma ‘Kaduna sai mallam’ wadannan sune