. Aisha aliyu tsamiya___Karatu ne a gabana ba fim ko aure ba - hausanet hausanet





Tuesday, 16 October 2018

Home Aisha aliyu tsamiya___Karatu ne a gabana ba fim ko aure ba

Subscribe Our Channel



a wata hira da jarumar tayi da jaridar
Premium Times ta bayyana cewa ita
babban burinta a yanzu shine karatu ba
wai harkar fim ko aure ba. Jarumar t ace hakan ba yana nufin ta tsani aure bane kawai dai raáyinta ne domin karatu ne a gaban ta.


A cewar ta: “ Bawai ina nufin natsani
aure ko bazan yi aure ba, a’a, ina nufin
a yanzu karatun shine a gabana ba aure
ko fim ba. Wannan shine yanayin yanda na tsara rayuwata 




WWW.HAUSANET.ML