Wannan Karramawa dai shine na
farko da wata ‘yar wasar fim a
Arewacin Najeriya za ta taba samu.
Da take bayyana farin cikin ta a
shafin ta na Instagram, Rahama ta ce
” Ban san yadda nayi na ga kai na a
wannan matsayi da ba za ta ba, lallai
zan ta ba mantawa shi ba a
rayuwata. Ina mai matukar
farinciki.”
Rahama Sadau ta zama zakarar
gwajin dafi sannan abin alfahari ga
mata musamman masu tasowa da
sha’awar shiga harkar finafinai da
shakatawa sannan kuma ita ce mace
ta farko ‘yar Arewa da ta shiga jerin
mata 10 da suka fi shahara a
Najeriya.
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.