. HANYOYIN MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI!  - hausanet hausanet





Friday, 31 August 2018

Home HANYOYIN MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI! 

Subscribe Our Channel






HANYOYIN MALLAKAR MACE CIKIN SAUKI! 

Mata suna tambaya wai kowa ya tashi sai yace hanyoyin mallakar miji. 

Toh su ba'ason a mallakesune? 
Ganin haka muka ga cewar ya kamata mu danyi hobbasa ta yadda xa'a musu adalci.

Gashi yau mun sauke nauyi kowa ya daure ya karanta saboda xai karu sosai. 

Mata su karanta sbd suga hanyoyin da ake mallakansu. 

Ga kadan daga cikin hanyoyin mallakar wanda xa kaga mace ta rinka binka xai xai sai abunda kace

1)Banda kara mata wato kishiya idan ka aureta ka gama aure kenan

2)kullum ka shigo da kaji da kayan sanyi kamarsu ice cream da maltina

3)Ka rinka yi mata wanki da guga tana xaune tana hutawa

4)da safe ka mata abin karyawa ka ajiye ka tafi aiki, idan ta tashi sai ta ci ,ta sa maka albarka

5)Ka hutar da ita girki kwata kwata idan axahar tayi ka sayo mata abinci ka kai mata

6)Da dare ka dauke ta ku shiga gari shan iska daganan ku sayo kayan fruit

7) Duk weekend karinga daukanta kuna xuwa garuruwa shakatawa

8)Duk karshen wata ka kawo mata albashinka tadiba ta sammaka nasa kati a waya dana shan mai

9)Duk biki ka bata N50,000 kudin anko

10)Idan taje kasuwa ka rike mata jaka da duk abinda ta rike ta rinka tafiya dan ita sarauniyace

11)Duk lokacin da kake gida ka rika yimata abubuwan nishadi domin ka faranta mata rai ta ringa dariya 

12)Ka rinka goyata idan ta gaji da xama ko ta nemi haka

13)Idan ta nemi kamata kukan doki ko jaki ko kaxa ko bera ko kuma na yara to karinga yimata 

14)karinka shigowa gida karfe 4 ku huta kafin ku fita 

  Wadannan sune kadan daga ciki. 
A jarraba agani sai naji daga gareku!



SHARE

TRU
LOVE
NEVER
END