BINCIKE YA NUNA AKAN MATAN AREWA
<<ABUJA FCT">>
Idan kàna nemar mace mai ji dakài dakuma son girma To kaje ABUJA.... Idan Kuma Mai son Maza Masu Kudi kake nema To tafi Gwagwalada...
<<KADUNA STATE>>
Idan kanason mace
Mai ilmin boko
Wayewa
Rashin tarbiya
Wankan swagger
To kaje KADUNA... Idan kuma kanason mace..
Bagidajiya
Mai biyayya
Ga shegen bleaching
To ka tafi ZARIA...
<<KANO STATE>>
Idan kanaso mace..
Mayyar kudi
Mayyar mota
Yin bleaching
Mayyar Maza
To tafi KANO....
<<KATSINA STATE>>
Idan kanason mace..
Mai aji
Mai kwalliya yar kwalisa
Mai biyayya da ladabi
Mai addini
To tafi KATSINA...
<<NIGER STATE>>
Idan kanason mace ..
Gajeruwa
Doguwa
Kakkarfa
Mai biyayya
Mai kashema maza kudi
Mai ladabi
Mai juya maza
Mai wahala kan maza
Mai son girma
To tafi NIGER.... Idan kuma mai jan Aji ne tafi MINNA.... Idan kuma mai yawar yangane tafi BIDA
<<GOMBE STATE>>
idan kanason mace.
Mai rashin iya girki
Ga rashin iya kwalliya
Amma ga tsafta
To tafi GOMBE...
<<ADAMAWA STATE>>
Idan kanason mace..
Mai kyau
Gogaggiya a soyayya
Amma ga rashin ilmi
To tafi ADAMAWA... Idan kuma kana nemar mace me son kudi To ka tafi YOLA...
<<YOBE STATE>>
Idan kanason mace..
Mai hakuri
Mai ladabi
Mai wauta
To ka tafi YOBE....
<<SOKOTO STATE>>
Idan kanason mace..
Mai shan maganin mata
Kafaffiya
Mai son kudi
Marar iya magana
To ka tafi SOKOTO...
<<PLATEAU STATE>>
Idan kanason mace..
Yar gayu
Iya sa kananan kaya
Ga Iyayi da turanci
Amma sai rashin ilmi
To ka tafi JOS.
<<BORNO STATE>>
Idan kanason mace
Mai kyau
Yar malamai
Mai yawan sa turare
Mai son kudi
Amma ta iya girki
Yar boko haram
To ka tafi BORNO... Idan kuma kana nimar mace mai Karya kuma babu kyau To ka tafi MAIDUGURI....
<<ZAMFARA STATE>>
Idan kanaso mace..
Mai yawan sa hijab
Mai tsoron Maza
Mai rowa
Amma tana da kyau
To kaje ZAMFARA
<<KEBBI STATE>>
Idan kana son mace
Yar boko
Mai tsadar aure
Mai wankan
Mai kyauw jiki
To kaje KEBBI... Idan kuma kana nimar Mace mai kyau Amma ga nemar Maza To Kaje BIRNIN KEBBI...
<<KOGI STATE>>
Idan kanason mace.
Yar swagger
Mai yawan kwalliya
Amm ba wanka
Sai iya turanci
To ka tafi KOGI.... Idan Kuma Kana nimar Mace mai saurin magana da yanke Hukunci To ka tafi LOKOJA...
<<<-BAUCHI->>>
Idan kanason mace
Mai illimi
Ga iyasa himar
Ga kyau
Basa iya zaman aure
Saikazo bauchi
TOH
YAN MATA
DA
SAMARI
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.