Yau Asabar za a saki film din Baahubali na 2 a kasar China bayan
yayi suna a kasuwannin India, film din da Shetty da Prabhas suka fito a matsayin taurari a ciki, yanzu haka dai film din yafi kowane film sayar da tikiti wanda ya kasance sai ma mutum ya nemi a ajiye masa kafin ya samu ya saya, ana sa ran sai yafi kowane fim sayar da tikiti a China. Duk da harsashen cewa film din yayi fice amma abin mamaki shine har yanzu Baahubali bai kai matsayin film din Bajrangi Bhaijan na Salman
Khan ba. Draman Kabir Khan, wanda ya nuna a gidajen kallo 8000, a China a watanin baya da suka wuce, yayin da aka saki film din SS na rajamouli
Magnum a gidajen kallo 7000 Baahubali na 2 ya nuna tauraron yan wasan film din India Rana Daggubati Tamannah Bhatia, Ramya Krishnan, Sathyaraj da Nassar, a cikin film din. an kuma nuna film din da harshen yaren Hindi wanda ya samu ribar kudi har rupee 511 a lokacikn da ake nunawa masu nazari kafin a sake shi ga Al’umma kasar baki daya wannan shine karo na farko daga shafin Ku www.hausanet.ml
Saturday, 12 May 2018
Subscribe Our Channel
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.