yanda zaku bude paypal da kanku
to yanxu sai kasamu babbar browser kamar firefox ko chrome sai kashiga nan www.paypal.com Idan yabude sai kashiga sign up zaibudo maka zabi guda biyu
( 1. Pasonal account
2. Business account )
To sai kashiga personal account Saikadanna next zai bude maka wajen dazakasa
( 1. Country 2. Email 3. Password
4. Re inter password )
Idan kacike sai kadzaibudo maka wani waje da zaka cike abubuwa kamar haka(1. Card number wato account number 2. Expiration date 3. CSC) 4. Billing address amma shizaka iya barinsa haka The last Sai kadanna add card shikenan indai kacike komai daidai zaibude Sai kuma master card yana bada matsala wani lokaci Yawwa idan yabudu bawai kagama budewa bane zakayi confirm your email address Sai kadanna send email anna continue
cikin email dinka zakaga sakon PayPal account aciki saika shiga zakaga click to activate your account saikashiga Zai nuno maka wajen da zakasa password domin yin confirmed na email din to inkatashi ba password din email dinka zakasa ba password din dakayi kamfani dashi wajen bude PayPal dashi zakasa awajen Saikadanna confirm email address Shikenan zai dawo dakai cikin PayPal dinka kagama confirm na email dinka Zakaga yayi mark akan
( 1. create account
2. Email address confirmed )
Ma'ana kagama bude account sannan kuma kayi confirmed na email dinka na ukkun zakaga link a card 3. Sai kayi click akan link a card
Zai budo maka waje kamar haka
(1. Card type saika zabi card din dakake amfanidashi
(.master card) (.visa) (.discover)
American express 2. Saikasa card number 3. Expiration number
4. CSC number wato CVV number)
Saikayi click kan save shike domin karin bayani Ku kasance damu a wannan shafin www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.