Aha Wanan ba sabon abu bane don mutane da yawa sun jima suna more wana garabasar Abun da zakayi Shine ka sayi kati na Nera
100 sai ka ajiyesa a gefinka Sai Ka canza stari zuwa
MTN BETA TALK
Ta hanyar dana wana number
( *123*2*6# Ko ta hanyar Tura sako
"BT" TO "131" )
Bayan Ka koma sai ka Saka Katinka A waya zasu baka 250% na kudin da kasaka aman zasu ke cere 40kobo ne duk second A
MTN BETA TALK
Dazara kasa katin zasu baka kautan 250 bonus wanda in zakayi kira zai daukeka tsawon minti 10
Note:: wana bonus din na stawon kwana 7 ne kawai To bayan ka cinye wana bonus da suka baka na 250
kaga kena kana da ragowan 100 ko nace 99 daga Na kuma Sai ka kara canza tsari zuwa MTN Xtrapto Ko
MTN plus ta hanyar dana
( *406*1# zuwa MTN Plus
*123*2*2*1# )
Zuwa MTN Xtrapro Wanda waya tsaruka suke jan 11Kobo duk
second wand da zai kama 6.6per minut wanda da saura 100 zakayi kira Na staro 25mint kenam
NOTE : Yanzu Kusan Wata 4 kena Canza Tsari A Mtn Kautane Babu Wani Kudi Da Suke Ja aha daga naku shafi mai albarka www.hausanet.ml domin karin bayani kawai kayi mana test daga akwatin comments
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.