. YADDA ZAKI GYARA NONON KI SU TSAYA CHAK KA MAR YAR SHEKARA 17 - hausanet hausanet





Friday, 11 May 2018

Home YADDA ZAKI GYARA NONON KI SU TSAYA CHAK KA MAR YAR SHEKARA 17

Subscribe Our Channel


Yadda zaki Gyara nononki kashi na uku

1 akwai nononda ya kwanta akeso su tashi su tsaya
2 akwai kanana anaso su kara girma
3 akwai kuma Wanda girma sukayi da yawa anaso arageso Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?

1 akwai yawan tsalle
2 akwai yawan kamasu
3 wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi saurin kwanci 4 sai kuma shekaru.
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanane
2 akwai kwanciya akansu
3 akwai daurin kirji da zani
4 akwai saka matsttsiyar rigarsa breziy (YAYA ZA AYI A GYARA?)

Idan nononki kananane Kisamu cukwi Wanda yawansa zai kai guda uku saiki samu garin alkama gwangwani daya sai aya itama
gwmgwani daya saiki dakasu zasu zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara peak ki zuba wannan garin kamar cokali uku 3 ki dama kinasha kullum sau1 sannan
ki lura lokacinda zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba aciki kibari yayi sanyi saiki wanke nonon dashi sannan kiyi wankan Wannan hadin matar aure wanda tayi yaye
zatayi sannan budurwa itama zatayi.
Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri
kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi,kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo
brezia damammiya kisaka,da
safe saiki wanke da ruw an dumii, shima wannan matar aure zata iyayi
Domin ci gabada kiwon lapiyar mu to sai kusan damu a shafinmu www.hausanet.ml