. GYARAN FUSKA - hausanet hausanet





Friday, 11 May 2018

Home GYARAN FUSKA

Subscribe Our Channel


Dafar ko dai ka/ki  kine mi Kwakwa Zaki ki kurzata saiki hada da Zuma da man zaitun saiki shafe fuskarki dashi sai bayan kaman mintuna biyar (5minutes)
saiki wanke fuskar ki da ruwan dumi kiyi kullum kisha mamaki
Hallau dai Zaki iya hada man zaitun
din da Zuma da lemon tsami ki saka
sugar kadan saiki shafe fuskarki
dashi bayan mintuna talatin
(30minutes) ki wanke fuskarki
Shi kuma wannan ayaba Zaki
markada dama kin jika garin hulba
da ruwan dumi saiki saka man habba da man hulba da Zuma da madara duk ki hadasu saiki shafe fuskarki idan kinaso harma jikinki Zaki iya shafawa ko ina insha allah fuskar ka zata warke ta zama Tass daga naku www.hausanet.ml