Zubewar gashi abu ne da ke faruwa a kowace rana wanda ba wani abin tashin hankali ba ne Wasu zubewar gashinsu na takaittacen lokaci ne yayin da na wasu na din-din ne.
Ya kamata ka ga likita Idan ka wayi-gari ka ga gashin ka ya zube Idan kana da sanko a wasu sassa Idan gashi mai yawa sosai ne ya zube
Idan kai na kaikaiyi da kuma zafi
Idan zubewar gashi na janyo
damuwa Kakakin kungiyar likitocin fata ta Birtaniya ya shidawa mana cewa wannan bincike ne mai dadin ji Masu binciken sun ce, zubewar gashi abu ne da ke faruwa kulum amma kuma yana janyo damuwa kuma yakan sa mutum ya rika saurin karaya An ce akwai bukatar ganin cewa an gudanar da karin gwaji kafin a yi amfani da magani a kan mutane da gashinsu ya zube Akan haka idan aka sami sabon magani, labari ne mai dadin ji, saboda zai ba mutane damar amfani da wasu magunguna da za su yi tasiri a cewar likitan
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.