GTbank sun kaddamarda sabon tsari don jin dadin kustomaminsu zakayi amfani da wannan tsarin aduk lokacin da kake so kasai
Airtime Recharge Card awayarka batare da kamatama akanka lokaciba zuwa wane waje
siyan Recharge Card shiwannan tsari tsarine kamar Share and sell wato credit transfe kanayi zasudau kudin daga account naka na GTbank shiwannan tsarin yanada matukar
sauki Don basaikahau intaneba bakuma saikaziyarci brachi bank nakaba babuwani maata lokaci kuma aduk lokacida kakeso kasiya zasu baka basaikaje kana bin layin
ATM BA How To Buy Airtime Recharge Card From Your Mobile Phone Using Gtbank : No Internet
Required aduk lokacin da kakeso kasai Airtime Recharge Card naka saikayi dial
dial *737*amount*persons number#
misali *737*400*07036019911#
Gargadi kasa tsaro mawayarka
Don kare accout naka daga baarayi saboda wadda yasan sirrinkane zeyi
satammaka kudi? Akiyaye kasani shi wannan tsarin yanayi ne ma sim Daakabude accout naka dashi akula sosai kukasance damu a ko yaushe
Daga naku www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.