yanda ake hada sabulun wanka da na wanki Da farko saika nemi wadan nan abubuwa da zan baiyano maka /miki ko zan bayo miki kuma ana samune a kasuwa
( GISHIRIN SODA MAN ALAYYADI SITATI RUWA KALA TURARE MAZUBI )
YANDA AKE HADA SISHIRIN SODA DA RUWA
da farko ka auna gishirin soda kofi
daya,ruwa kofi uku sai ka zuba a roba saika auna man alaiyadi kofi hudu shima ka zuba arobar sa daban saika auna ruwan soda kofi biyu sai ka zuba akan man alaiyadi sai ka juya hannu daya sosai idan sabulu wanka ne kasa sitati rabin cup idan na wankine sai ka sa kofi daya sai ka juya sai kala yar kadan ka juya sai kasa turare yanda kakeso sai ka juya shi acikin muzubi bazaka para amfani dashiba sai bayan
hour 12 kukasan ce damu a koyaushe zamuna kawo muku sababbin abubuwa a wannnan shafi mai albarka www.Hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.