AbiKa/ki koyi Abin ba wahala in dai kabi wadannan mata kan yanda ake man shafawa
1. Mataki na daya Dafaro Kafin na fara bayani saika nemi wadannan abubuwan ana sai da sune a kasuwa kamar haka
( LAKA RUWAN MAI KANDLE TURARE MUZUBI )
2 mataki na biyu
a dora tukunya akan murhu kasa Laka sai a sa cokali biyu bayan tanarke sai kasa ruwan mai cokali biyu sai ka juya sai kasa kandle dan kadan bada yawaba saika debi mai, dan kadan ka zuba acikin ruwan bayan ya sha iska saika Dakko shi idan yayi daidai shike nan idan yayi kauri dayawa saika kara cokali daya ruwan mai cokali daya saika juya idan yayi laushi dayewa sai ka kara kandle dankadan bayan yanarke saika juya in yasha iska harta
minti biyar sai kasa turare yanda
kakeso saika juya kasa ka zuba shi
acikin muzubin ka kara kandle dankadan bayan saika juya in yasha iska harta kai minti biyar 5 shike nan daga nan sai kasa turare yanda
kakeso saika juya kasa ka zuba shi
acikin muzubin haza wassalam kukasance damu ako yaushe a www.hausane.ml
Thursday, 10 May 2018
Subscribe Our Channel
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.