Yadda zaka bude acount da wayarka batare da kaje ko inaba kana zaune zaka bude wannan account na ecobank
Wannan wata sabuwar han yace da bankin ecobank ta fitar domin saw wakewa customers nasu wadanda basu da bank account ko kuma wanda suke son ampani da ECObank Bank cikin sauki wadda numbern wayanka shine( account number dinka )
.
Na farko 1. Abubuwanda ake buqata shine Sim dinka Zaka iya amfani da kowane sim Airtel Glo Mtn or etisalat-9mobile
.
Duk wadda kai dashi zai yi
Bari mu fara
.
Na biyu 2. kadannan *326# Sai kai reply da 1 Bayan ya bude Saika sa sunanka firstname kenan Bayan nan idan ya bude sai kasa Surname- sunan mahaifi Sai kuma shekarunka
Misali idan anhaifeka 01-09-1998 To saika sa haka 01091998 shikenan kaga basai ka saka space ba, Bayan nanIdan ya bude sai kashiga no. 5
No id kenan Shikenan daga nan zasu turo maka
pin number
ka ta text mesaage
Dole saika canza pasword
Shikenan idan kayi yai sussesfull. Batun yanda zaku canzawa password kuma zuwa anjima zamyi bayani akai kukance damu a www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.