wadannan matakai guda 5 nakasa domin bude daimond bank account tacikin wayar ka bi wadannan matakan
daimont bank a nigeria (1.7trillion naira) (us$7.5 billion)
1. call number 0700 300 0000. mtn. kira 710# akan layinka / ki na mtn.
2.saika danna ok kayi reply da yes.
3.bayan kayi reply da yes zasu umarce ka /ki da asaka farkon suna first nane sai a sake yin ok. 4)daga
nan zasu umarceka /ki da asa karshen last nane idan ansa sai adanna ok. 5)daga nan zasuce kasa pin ko password guda hudu
4, to anan saikasa mai sauki wanda bazaka/ki mantaba idan kasa saika danan ok. To daga nan shinekenan zasu turo maka/ki da account
number shaidar cewa ka/kinada account dasu. Zaka/ki iya jan ragamar account din ta hanyar
maimaita kiran 710# akoda yaushe yaka/ki rika ganin yadda account dinka/ki ke tafiya awayar ka/ki da zarar ka/ki danna wadancen lambobi
ko ziyartar daimond bank mafi kusa da kai/ke ko 0700 300 0000 haza wassalam Ku kasan CE damu a www.hausanet.ml
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.