GbBank ya kadda mar da yanayin
service domin jindadin 'yan Africa masu ajiya a bankin musammam dalibai, saboda upgrading din da yayi na bada damar bude Account dinsa akan Facebook. Da wannan sabon cigaba na GTbank,kai tsaye customers mai son bude account na Banking xai iya bude account ba da wani bata lokaci kuma ya sami account number tashi akan facebook,ba tare da ya xiyarci wani GTbank branch ba. GTBank Social Banking ya bada wannan damar
ne a farkon wannan shekarar ta bude account akan facebook, duba account balance,Money Transfers da
sayen Airtime duk akan Facebook.
Domin Budewa,Ka Biyo Wadannan Matakan Guda 6: 1. Ziyarci shafin GTBank na Facebook anan
http://www.facebook.com/gtbank
sannan xaka ga www.gtbank.com
saika shiga nan wurin 2.
Saika latsa wajen Open New Account 3. Zasu kai tsaye kan Application din xaiyi handles dinka akan yadda xaka bude Account din
4. Anan ne xaka xabi irin kalar account din da kakeso ka bude,sai ka cike tare da Email Address dinka sanna saika danna Continue. Ga Jerin Ire-Iren Account Din
*.SKS & STS
*.GTCrea8
*.GTSave
*.GTMax
*.eAccount
*.Savings Account
*.Current Account
Saika Xabi Wanda Kake So
5. Daga nan saika tsaya ka cike details dinka akan wadannan abubuwan
Bio Data| Personal Information|
Ways to Bank|
Next of Kin|
sai kayi Confirmation
6. Bayan ka cike form din, xa su nuna maka confirmation page tare da baka Transaction Code. Don karkarar da bude account din,ana bukatar ka
xiyarci GTBank branch din da yake kusa dakai a cikin sati biyu sannan sai kayi kayi submitting na wadannan bayanan acan. Most Recent PHCN Bill .Drivers License, National ID Card or Intl
Passport .2 Recent Passport Photographs. Shikenan Xasu Baka Account Number Daga Nan Ka Gama. Welcome to the world of Social banking
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.