Ina fatan aminci da rahmar Ubangijin halitu su tabbata agareki. Na kasance tamkar mai jiran 'Gawon shan A kullum cikin jiran tsammanin ranar da za ki fahimci cewa ni masoyinki ne na gaskiya Hakika idan har nace ki sO ni,ki Qi zabin iyayenki na kasance azzalumin mosoyi soyayya da nake ikirarin ina yi miki
takasance ta karya. Sam banaso in
kasance mafi son kansa,akan haka nake mai goyon bayan kar ki aure ni,ki auri zabin iyayenki kuma ni zan kasance mai taimakinki akan yiwa
mahaifanki biyayya Ta hakan zan gaskata soyyata ta gaskiya agareki Koda ace ina da hanyar da zan bi
domin samun aurenki zan dakatar da kaina ba don komai ba,sai don dalilan da nake da su kwara uku. Dalili na farko banaso in kasance
masoyin da zai sanya ki baudewa umarnin iyayenki ko babu komai nasan cewa nima 'yayan da za ki
haifamin watan wata rana zasu baudewa umarni na Dalilina na biyu kuwa shine mijin da za ki aura ya dace da ya aure ki dari bisa dari,ko
ba komai ya baki abinda na ni ban ba ki ba kuma inaji araina cewar a yadda yake kaunarki zai kulamin
dake sosai ba wai don ya fini sonki ba Dalilina na uku kuwa shine idan har ban kasance mafi son kansa ba,adaidai wannan ga6a kin fi karfin
aurena Wadannan su ne dalilin da na
dogara da su,don yi wa kaina da ke kanki adalci. Adalci daya zakiyi
agareni shine komai daran dadewa ki sa aranki cewa ni ne shugaban
dakarun 'yan amutun sonki,zan cigaba da sonki ko bayan rabuwarmu kuma da sannun zan labarta labarinki ga 'yayana in sanar da su babban rashin da mukayi na
rashinki Ko sau daya ne ki kirani da Jarumin ki domin samun zafa fan kalaman soyayya kawai shiganan www.hausanet.ml
Sunday, 20 May 2018
Subscribe Our Channel
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.