. MUHIMMAN HANYOYIN DA AKE KARUWA DA GOOGLE - hausanet hausanet





Saturday, 19 May 2018

Home MUHIMMAN HANYOYIN DA AKE KARUWA DA GOOGLE

Subscribe Our Channel


duk wani mai shiga Yanar Gizo yasan yadda  Kamfanin Google da kuma amfanin su gareshi Jama’a da dama ba sun san wannan Kamfanin
Amma akwai irin shirye shirye da Kamfanin ya bullo dasu na karuwar Yan Adam wanda ba kowa ne yasan dasu ba

Misali Google Adsense----->>>

Wannan wani Tsari ne wanda Kafanin na Google suka fito da shi domin masu bude shafuka a yanar gizo su samu damar samun kudi ta hanyar talla Zaka iya samun Kudi a duk inda kake daga kamfanin Google muddan zaka iya dagewa da rubuce rubuce. Nasan mai karatu zaice
ya za’ayi daga Nayi rubutu Google kawai su cire kudi su bani.... Amsar wannan tambayar itace Google baza su biyaka Sisi dan kayi rubutu ba amma zasuyi saka talla a shafinka wanda ta wannan hanyar ne zasu
biyaka kudi wanda kuma ya dan ganta da yawan mutanen da ke shiga shafin ka Shawara
Idan kai marubuci ne wannan wata hanya ce da zata taimaka maka sossai wajen karin hanyar samun kudi domin kuwa jama’a da dama nan gida Najeriya da waje suna samun kudi sossai daga kamfanin Google ta wannan hanyar. Kuma kada ka manta ba’a biyan ko sisi, dan Allah idan da akwai mai ra’ayin cikakken bayani sai ka sanar dani
domin in baku karin bayani akan wannan tsari na Kamfanin Google
Yana taimakawa mutane samada bullion  fatan alheri