.
February 10, 2019
Subscribe Our Channel
Tuni dai sanarwa ta fita cewar Atiku zai ziyarci jihar Kano a ranar Lahada, 10 ga watan Fabariri, domin kaddamar da yakin neman zaben sa a jihar. A ranar Larabar makon jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddanar da kamfen din sa a jihar Kano.
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.