Gobara ta tashi a ofishin hukumar INEC, na karamar hukumar Qua'an Pan, jihar Filato, inda kayan zabe da dama suka kone kurmus
Haka zalika gobarar ta kone katunan zabe na din-din-din (PVCs) da ba a kai ga karba ba da kuma wasu muhimman kayan zaben da har yanzu ba a gama bayyana su ba
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.