. Wani matashi yayi alkawarin kashe kan sa idan Buhari ya fadi a zabe - hausanet hausanet





Sunday, 10 February 2019

Home › › Wani matashi yayi alkawarin kashe kan sa idan Buhari ya fadi a zabe

Subscribe Our Channel



Wani matashi dake ikirarin zama dan a- mutun shugaban kasar Najeriya kuma dan aakarar tazarce a jam'iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) watau.Shugaba Muhammadu Buhari mai suna

Adamu Kabir Matazu yayi barazanar kashe Kan sa idan Buharin ya fadi zabe Matashin wanda ya rubuta sakon na sa a shafin sa na sadar da zumuntar zamani na facebook ya bayyana cewa: Idan dai har shugaba Buhari ya fadi

zaben da za'a gudanar a ranar 16 ga watan Fabreru to zan kashe kaina kafin ranar 29 ga watan Mayu