Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna Sakon INEC ” wannan wakar ta musammance domin fadakar da mutane akan wajan zabe da kuma yadda zabe zai kasance.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Sakon karcef hukumar zabe
– Ta jahar kano tana kira
– Jama’a ku kara hattara
DOWNLOAD
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.