. Kalli abinda ya faru yayinda hadimin shugaba Buhari ya hadu da 'ya'yan Atiku - hausanet hausanet





Thursday, 14 February 2019

Home Kalli abinda ya faru yayinda hadimin shugaba Buhari ya hadu da 'ya'yan Atiku

Subscribe Our Channel



Kalli abinda ya faru yayinda hadimin shugaba Buhari ya hadu da 'ya'yan Atiku

Hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad kenan a wadannan hotunan da yake tare da 'ya'yan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Aliyu da Mustafa Atiku Abubakar.

Bashir ya bayyana cewa sun hadune a kan hanyarsu ta zuwa wajan yakin neman zabe yayin da Atiku yayi Adamawa su kuma sun yi Katsina. Sun dauki hoto tare wanda kowannensu yayi inkiyar gwaninshi.