. Hotunan kafin aure na Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq sun tayar da kura - hausanet hausanet





Thursday, 14 February 2019

Home › › Hotunan kafin aure na Rahama Sadau da Sadiq Sani Sadiq sun tayar da kura

Subscribe Our Channel



Fitattun jaruman finafinan Hausa wato Sadik Sani Sadik da Rahma Sadau da alamun bayyanar soyayya a tartare da su biyo bayan hotunansu dake nuna alamun akwai soyayya mai tsananin karfi a tsakaninsu


Jarumi Sadik Sani ya baiyana cewa soyayya tana da dadi koda a ce kana da mata za ka iya karawa. Da alamu akwai yiyuwar aure a tsakanin jaruman