. FREE BROWSING NA MTN DA COMBO VPN - hausanet hausanet





Friday, 8 February 2019

Home › › FREE BROWSING NA MTN DA COMBO VPN

Subscribe Our Channel


Assalamu alaikum maziyarta wannan  hausanet.ml


kamar yanda kuka sani dai yanzu free borwsing akan layin mtn to yana nan jamar yanda yake sai dai haqiqa ya rage qarfin network wanda zai iya.bawa mutum haushi kuma sun taiqaita datar.zuwa 50mb kacal. To yau mun zo muku da wani sabon VPN mai suna combo VPN wanda zai baku.dama more browsing kyauta kuma shi wannan ba kamar su SPARK , KPN TUNNEL , HTTP , LINUX.VPN ba wanda yake buqatar duk wata sai ka canza file ko kuma ya daina aiki a'a shi wannan

sai tashi zakayi kawai ya fara aiki ba qaqqautawa..... Ga yanda zaka saitashi Amma da farko danna Download combo here Download anan

nan domin dauko COMBO VPN idan baka dashi.

Yanda zaka saita shi

1. Bayan ka shiga App din sai ka danna wani Uwaje mai suna COMBO SETTINGS kana shiga zaka ga STEALTH SETTING a OFF sai ka danna

sai ya koma ON.

2.CONNECTION PROTOCOL ka barshi a TCP kada ka canza . 3. CONNECTION PORT sai ka saka 443 sai ka kuma danna CONNECT VIA PARENT PROXY ya

koma jaaa.

4. Sai ka danna EDIT PARENT PROXY bayan ka

danna sai a PROXY HOST ka saka 10.199.212.2

sai kuma sa na qasansa wato PORT ka saka 8080 sai kuma ka danna EDIT CUSTOM TCP/HTTP

HEADER domjn saka wannan setin.

URL/HOST:- datareset.mtnonline.com

REQUEST METHOD:- connect 

sai ka ringa danna sun wani dan akwati a gefensu " onlind host , keep alive , user -agent" Su zama masu makin. bayan nan saika danna VALIDATE kana danna shi sai kuma ka danna GENERATE sai ka danna

SAVE .

Kana gama haka sai ka koma can baya wato Farko sai a danna wani waje mai suna CONNECT sai ka jira na dan wani lokaci ya kama yan kamawa sai ka fara browsing dink kyauta.... Ku dinga ziyarta wannn shafi namu a kullum Kuma kada ku manta da turawa wasu domjn su.qaru suma