Za'a samu Kisifewar Wata gobe
Litinin
Hukumar kula da sararin samaniya, NASRDA ta hannun me magana da yawunta, Felix Alle ta bayyana cewa za'a samu kusufin wata a gobe Litinin idan Allah ya kaimu.
Kisifewar watan zata farune da misalin karfe 4 na daren litinin sannan zai yi sauki da misali karfe shida akamar yanda sanarwar ta bayyana
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.