Shugaban Kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kalubalanci Shugaban
Kasa Muhammadu Buhari da gwamnan jihar
Kaduna Nasiru El-Rufai da su fito su bayyana
cewa, sun ba wa Malaman kungiyar Motocin alfarma bayan kiran da suka yi na cewa 'yan
kungiyar su zabi Buhari A wani sako da kungiyar ta wallafa a shafinta,
sun karyata wasu kafar yada labarai na yanar gizo marasa bin gaskiyar labari da suka yada
cewa an ba wa Malaman kyautar Motocin alfarma.
Sheikh Bala Lau ya Kara da cewa, kowa ya yi da kyau ya sani Sarauniya
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.