. Zinat Yar jarida kashi na biyu 2 daya Hausa novel - hausanet hausanet





Tuesday, 30 October 2018

Home Zinat Yar jarida kashi na biyu 2 daya Hausa novel

Subscribe Our Channel





Tana kwanciya tahau karanta addu,ar kwanciya bacci Cikin minti biyar baccin yai awon gaba da ita Awa daya da kwanciyar baccinta ta
farka afirgice tana salati da addu.a Mafarki tayi me ban tsoro Tagantane ackn dokar daji tanata gudu kanta ba dan kwali kafarta ba takalmi ga wani plate C.D ahannunta Da alama akan CD din nam suke binta Domin data fada kan wani katon dutse
suka cimmata duka suka kai mata suna cewa ta basu plate din Da taki basune suka daureta da igiya
hannayenta abaya da kafarta sukaiwa daurin Suka dauki CD din suka tafi suka barta
adokar dajin nan Yayinda wata kura ta tunkarota a yunwace tayo kanta
zata cinyeta Adaidai lokacin da kurar ta bude baki xata cinyeta alokacin ta farka afurgice Gumine yaringa keto mata tahau sarcewa

Adai dai lokacin taji ankece da ruwan
sama tun hadarin daya hado da daddare ne ba,ai ruwan ba sai yanzun Ta tashi ahankali cikin sanyin jiki ta saki labulan windonta ta rufo windon saboda feshi dayake shigo
mata Har akai sallar asuba bata komaba Alokacin ruwan yatsagaita sai yayyafi Tayo alwala tadawo daki tayi sallarta ta nafita tukunna
ta bada farilla Ta dade tana yin addu,o,i Afarkon abinda yafara taba mata rai tun farkon fara aikinta da batafi shekara uku da farawa ba
Mafarkin yau yataba mata xuciya

yasata ackn tunani da wuya inba wani abune zai faru da itaba Dayawa takanyi mafarkin abu kuma sai taga yafarun Mafarkin yau yabata tsoro matuqa gaya Tayita addu.a akan Allah yai mata tsari yakawo mata
sauki ackn lamuranta ya tsareta da
tsarewarsa Karfe takwas harta karya tayo wanka ta shirya tayiwa
gwagwgonta sallama tafuce gun aiki.

Mallam yusuf nadabo shine mahaifin
zeenatu asalinsa dan Nijar ne Buxune farkon zuwansa garin kano
yafara aikin gadine agidan wani hamshakin me kudi Alh badamasi
A ckn unguwar Allah ya hadashi da
matar daya Aura sa,adatu wacce take tallan goro kullum agunta yake
siyawa Allah kuma yahada soyayyarsu Sa,adatu me halin kirki iyayanta talakawa ne sosai Watansu biyu dafara soyayya aka daura musu aure Gado kawai sukai mata da sif babu sauran kayan adon daki basuda hali Kayan gadon ma saida yabada sadaki da abinda suka tara shiyasa shika samu damar siyan kayan gadon da katifa A boys quaters yasami matsuguni Nan aka basu su zauna muddin rai

Shekararsu biyu atare suna zaman
Aure Allah yabasu haihuwa suka haifi namiji Haruna sunan dan Shekararsa daya da rabi ya rasu
rashin lfy yayi kyanda ce tai masa kamun kaxar kuku Saida sukai shekara biyar sannan Allah yabasa Zeenatu. yar baiwa Alokacin kuma Allah yasa mallam yusuf yasai gida na kasa ackn gari me dakuna biyu karami Shine musabbabin komawarsu gidansu Zeenatu nada shekara goma aduniya Allah yayiwa
mahaifinta rasuwa Akwai wani hari da yan fashi suka kawowa Alh
badamasi har ckn gida  yan fashin babuji ba gani sukaita
harbe harbe a ckn
gidan Sun kwashi kudade da sarkokin gwal gun matan Alhajin
Yayinda suka harbe Alhajin da
matarsa da take tare
dashi aranar Amaryarsa knn
uwar gidan uwar yaransa tana
sashenta takulle itada
yaranta k'anana dan babban d'anta
mudansir yana

kasar waje wani cikin " yan fashin sunxo futa
yakyallo baba buzu
aboye abayan dakinsa yana karkarwa aituni babu imani
aransa ya sakar masa bundiga aka
Ko shurawa baba buzu baiyiba yafadi kashirban jini nafuta akansa yamutu.
Tun rasuwar mahaifin zeenatu gwaggo sa,ade ta shiga
halin ha,ula,i na masifar talaucin
rayuwa Domin iyayanta sun rasu sai dangi kalilan dama ita
kadai suka haifa
Dataga bata da gata saina Allah bata zauna ba itanma
tahau neman nakanta
Itace yin wankau da surfau harda
wanke wanke agidan
masu hali Ahakan ta raini diyarta zeebatu tabata tarbiya me kyau
kana taringa fadi tashin yanda zata
tallafa mata wajen
ganin tayi karatun pri. Da sakandare
Ckn ikon Allah da tallafawarsa kuwa
ta kammalasu Itakanta zeenatun dake meson karatu ce bata zama raguwa aneman nakantaba
Tunda tasayo foam a legal na mass
com Shikenan ta baxama aikatau gidajen masu kudi
Gida biyu takewa aiki
Akwai gidan da take xuwa daga
takwas din safe tayi
musu wanke wanke da share share
saikuma ta tafi gidan da take yi musu abincin rana da wanke wanken
gidan yawa ne bata baro gidan sai uku data dawo kuma
zata wuce islamiyya Da Allah yasa aka kafe tagano sunanta
sai tahau shirin fara karatu Anbata admission kudin data tara da
wanda mahaifiyarta ta tara haka ta hade taje

banki ta biya dubu ashirin da uku
Dayake partime ce juma,a asabar
lahadi zata ringa
zuwa sch din Bata saki gidajen aikin nataba saidai
aranar makarantarta sun daga mata kafa sai raguwar albashi data samu tafara karatu da taimakon Allah har
sukaxo semester din karshe bataci karo da abinda zai
tsaidata karatunta
ba burinta yakusa cika nason xama

yar jarida bata taba samun carry over ko absent
ba Allah kuma yana rufa mata asiri da an bukaci kudi kona handout ne tana samu Abinda tafara cin karo dashi arayuwa shine nayanda
megidan datake aiki yakawo mata
farmaki nason yai
mata fyade Aranar tashiga tashin hankalin da bata taba shigaba
Da taimakon Allah da karfin da take
dashi ta ceci kanta
ta dau kwalba tai masa rotse ta gudu dake matarsa ta
tafi asibiti sassafe uwarta aka kwantar Tun daga ranar bata sake zuwa kowanne gidan aiki
cikiba Tofa tundagana komi yafara tsaya mata cak Abinda zasuci yafara gagararsu harsai in gwaggo ce
tasamo kalaci agidan aikinta
Da abu yai abu zeebatu kurar ruwa ta samo ta haya
tazama " yar garuwa karfi da yaji
Hijab take sakawa bata saka gyale
sassafe tadau kura taje gidan ruwa tayi lodi ta biya ta tafi
kaiwa kostamominta gidansu
Gidaje biyar take kaiwa ruwa subiyata Awnnnnn bari mu tsaya anan
Muje zuwa