. ABIN FARIN CIKI GA AREWACIN NIGERIA - hausanet hausanet





Tuesday, 30 October 2018

Home ABIN FARIN CIKI GA AREWACIN NIGERIA

Subscribe Our Channel




ABIN FARIN CIKI GA AREWACIN NIGERIA Daga Datti Assalifya Yau talata 30-10-2018 rundinar sojin Nigeriakarkashin jagorancin Mai girma shugaban sojoji Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai zata
kaddamar da jami'ar sojojin Nigeria (Nigerian Army University)

wanda za'a gina a karamar hukumar Biu jihar Borno Jama'a wannan jami'ah a kaf fadin nahiyarmu ta afirka babu irin ta, gwamnatin shugaba Buhari ta kawo mana wannan babban abin alheri wanda duk wani 'dan arewa sai ya mori albarkacinta Wadannan hotuna zanen ginin jami'ar ne da za'a
gina wanda a yau shugaban sojoji Janar Buratai zai jagoranci

kaddamar da aikin ginin jami'ar,
kuma ana sa rai cewa shi kanshi mai gayya mai aiki shugaban Nigeria Baba Buhari Maigaskiya zai halarci garin Biu gurin kaddamar da ginin
jami'ar Alherin Allah Ya kai ga shugaban Kasa Baba Buhari Alherin Allah Ya kai ga shugabon sojoji Janar Buratai. Hakika kun nuna mana kishi da kuka kawo mana
wannan babban abin alheri yankinmu arewa Muna godiya kwarai da gaske Allah Ya biyaku da
gidan Aljannah ka daure ka tura watsapp ko Facebook