. MU TATTAUNA WASSAN EL'CLASSICO 2018 - hausanet hausanet





Tuesday, 23 October 2018

Home MU TATTAUNA WASSAN EL'CLASSICO 2018

Subscribe Our Channel



MU TATTAUNA WASSAN EL'CLASSICO 2018

EL'CLASSICO 2018

karon farko wassan El'classico ba dan wassa Loinel Messi ba Cristiano Ronaldo. 

Dan wassa Ronaldo ya tsalaka kungiyar Juventus dake kasar Italiya, bayan shafe shekaru ana fafatawa dashi a gasar lali ga. Karan farko yayi adabo da wassan hammaya na El'classico.

A gefe guda shima dan wassa Messi shima bazai samu damar buga wassan ba bayan raunin da yasamu a hanunsa a karawar da sukayi ranar asabar da Savilla ba doke kungiyar daci 4-2.

Magoya bayan kwallon kafa dadama na ganin hakan anyi kunnan doki duba da ganin ba manyan zaratan yan wassan guda biyu a wassan karon farko.

___________________________
TAMBAYA

Shin ya kake ganin wassan zai kaya.?

Anya kuwa wassan zai kayatar da yan kallo kuwa.? 

Duba da ko wacce kungiya na fama da tun tube a cikin wassaninsi wacce kungiya kake ganin zatai na sara