Labaran Safiyar Lahadi 21/10/2018CE - 11/02/1440AH. Cikakkun labaran
Gwamnatin tarayya ta sako tubabbun 'yan Boko Haram 254.
2019: Matasan kudancin Kaduna sun ci alwashin kayar da El-Rufa'i zabe.
EFCC ta bankado wani gidan alfarma na tsohon gwamnan Ekiti, Fayose.
Zan sanar da sabuwar jam'iyyar da na koma, kuma zan yi takara a 2019 - Sanata Shehu.
An bai wa wani kamfanin China Lasisin hakar ma'adinan kwal don samar da wutar lantarki a Najeriya
Hukumar Kididiga na Kasa (NBS) ta bayyana cewar farashin wasu kayan abinci ya sauka a kasar cikin watan Satumban 2018.
'Yan majalisar dokokin jihar Lagos suna yunkurin tsige gwamnan jihar, Ambode.
Rikici tsakanin kungiyoyin matsafa ya sabbaba mutuwar sama da mutum 20 a Benin na jahar Edo.
Mayakan Boko Haram sun kai mummunan hari, sun kashe manoma 12 a Maiduguri.
Wani rahoto na cewa ana ci gaba cin zarafin masu hijabi a Sweden.
A Yaman mutane sun koma cin ciyawa saboda tsananin yunwa.
EPL: Tottenham ta ci West Ham United 1:0 a wasan da wuka buga jiya.
EPL: Liverpool ta ci Huddersfield 1:0 a wasan jiya.
LaLiga: Barcelona ta ci Sevilla 4:2 a wasan jiya.
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.