. KARUWAI ‘YAN FILM Shikkenan Iya Abinda Suke Iya Zaginmu Dasu___ Inji Fati Muhammad - hausanet hausanet





Friday, 12 October 2018

Home KARUWAI ‘YAN FILM Shikkenan Iya Abinda Suke Iya Zaginmu Dasu___ Inji Fati Muhammad

Subscribe Our Channel



Mun godewa Allah da ba jini muke sha
ba kuma bamu taba kashe wani ba
bare mu yiwa mutane horo da yunwa!
Mun godewa Allah tunda Zunuban
namu tsakaninmu da Ubangijinmu ne.



Mun godewa Allah daya bamu masu
Zaginmu suna rage mana Zunuban Mu Response


MUN GODEWA ALLAH DAYA NUNA
MANA GWAMNATIN BUHARI MUKA
GANI DA IDONMU..