Jaridar hausanet Ta Samu Wannan Labari Ne Bello Muhammad Bello A.Shafinsa Ba Instagram Ina Ya More Albarkacin Bakinsa
A yayin da farfajiyar siyasar Najeriya ke ta kara daukar zafi, Mutane nata ci gaba da bayyana ra’a yoyinsu
akan wanda zasu zaba, tauraron fina-finan Hausa,.Bello Muhammad Bello wanda aka fi.sani da General BMB ya bayyana cewa.be kamata talaka me kishin kanshi ya zabi Atiku ba Bello yace, Boka Mai damanga, lokaci yayi da zamu tabbatar maka da cewa addu’ar talaka tana karbuwa. Duk talakan da ya zabi Atiku mara zuciyane kuma mara kishi kuma kwadayayye.
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.