A dazune muka ga wayar da aka fito da ita dan yi wa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kampe din takarar zaben 2019 wadda take
dauke da hotonshi dana jam'iyyar APC, a
wadannan hotunan shima abokin takarar
Buharin, Atiku Abubakar na jam'iyyar
PDP ne a wayar da shima zai yi kamfe da ita me dauke da hotonshi dana jam'iyyar PDP
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.