Buhari kainuwa ne dashen Allah Kungiya
Ya jadadda cewa Allah ya zabi Buhari
ne domin ya ceto Najeriya daga hannun
wadanda suka dakushe ci gabanta da
albarkatun ta
Mohammed wanda ya bayyana cewa
kasar ta sha matukar wahala a shekarun baya yace shugabanni barayi basa marhaba da kokarin Buhari wajen
ganin ya dawo wa kasar da martabarta
daga hannun wadanda suka durkusar da kasar
No comments:
Write Please Share a Your Opinion.